Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Tinubu Ya Nada Ali Nuhu A Matsayin Shugaban Hukumar Fina-Finai Ta Najeriya


 Ali Nuhu
Ali Nuhu

Shugaban Kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nada fitaccen jarumi, Ali Nuhu, a matsayin Shugaban Hukumar Fina-Finai ta Najeriya.

Shugaban Kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nada fitaccen jarumi, Ali Nuhu, a matsayin Shugaban Hukumar Fina-Finai ta Najeriya.

A wata sanarwa da ta fito daga Cif Ajuri Ngelale, mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama’a a ranar Juma’a a Abuja, an nada fitaccen jarumi Ali Nuhu a matsayin shugaban hukumar Fina-Finai ta Najeriya.

Wannan mataki na daya daga cikin manyan nade-naden mukamai da shugaba Bola Tinubu ya yi, inda ya bukaci sabbin wadanda aka nada da su rike matsayin da nuna kwarewa, kwazo da kishin kasa a cikin ayyukansu.

Dandalin Mu Tattauna

Bidiyo

Saurari Dalilin Da Ya Sa Ummi Zeezee Ta Ce Tana So Ta Kashe Kanta A Hira Da Wakiliyar VOA Baraka Bashir
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:39 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

VOA CASU

VOA CASU: Saurari Bayanin Jarumar Kannywood, Nafeesa Abdullahi
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:24 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

VOA CASU

VOA CASU: Bikin Yini Na Auren Zawarawa A Kano
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG