Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dala Amurka Biliyan 8.8 Aka Kashe A Bikin Halloween Na Wannan Shekarar A Amurka

Ranar wasan Halloween wani biki ne na musamman da ake yi a kasashen duniya da dama a ranar 31 ga watan oktoba na kwace shekara, rana ce kuma ta jajibirin wani bukin mabiya addinin krista na yammacin turai.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG